kamar dai yadda wasu suka sani ana free browsing a wasu layukan kuma MTN yana daya daka ciki amma wani lokaci yakan dauke batareda bata lokaciba kai kashi nan domin downloading na app din bayan kayi saika shiga ciki amma katabbata kanada space da yawa a wayanka inbahakaba bazaiyiba, yana budewa sai ka shiga inda zaka zabi mtn 50mb daily
da gana saika danna kan jan rubutu mai daukeda disconnect sai ka jira yayi connect allah ya bada sa a kuma aturawa yan uwa su amfana pls
0 Comments