Yadda zaka saya 1gb 200 a Airtel daku 600 na kira

Barka da warhaka kamar yadda wasu suka sani a mtn a nasayan 1gb 200n amma ba kowanne layiba to yanzu Airtel sunzo danasu
wanda yakeyi a koda sabon sim ne kaga idan kasa 200 kanada 600 bunus ga kuma datan da zaka saya batareda bata lokaciba kawai a danna *141*241# sai a zabi  2 kuma zaka iyan sayan har 1k ma Allah ya bada sa a

Post a Comment

0 Comments