YADDA ZAKA SAYA 1.5gb a dari 300 MTN

Yan awu barkada war haka da fatan ansha ruwa lfy. Yadda zakasaya MB 1500 akan naira dari uku kacal batare da bata lokaciba
kawai ka danna *121# idan kadanna zakaga option sai ka zabi data 4me zakaga 1.5gb at 300 naira Allah ya bada sa a

Post a Comment

0 Comments