Short list na Nigerian Air force ya fito

Yan uwa barkada warhaka batareda bata lokaciba shortlist na Nigerian Air Force wanda ko wani state a nigeria anbawa

mutun saba in da takwas harda Abuja domin dubawa a shiga nan Click here  idan ka shiga zakayi downloading din PDF na short list dinne saika duba na State dinka saika duba naka. Allah ya bada sa a

Post a Comment

0 Comments