Yadda zaka cika Tallafin covid-19 loan

 Bayan dogon lokaci ana biyan wanda suka cika loan na Covid-19 yanzu haka ansake budewa domin masu bukata su cika domin su ma su amfana 

Loan din ya kasu kashi uku akwai SME akwai Household da microenterpreses 

Household shine na kowa da kowa ma ana wanda kowa da kowa zai iya cikawa sai kuma sme da micro suku ma sai masu register da gwamnati saboda haka zamu dau house hold muyi bayani akan yadda zaka cikashi saboda yawancin mutane shi zasu cika

House hold yanada step shidane ma ana mataki shida wanda dole saika cike kowannen su kafin ka samu ka kammala.

Batare da bata lokaciba yadda abun ya ke shine step shidane kuma insha Allah zamuyi  bayaninsu dukka 

Da farko dai Kashiga nan bayan kashi ga zai budema household

Step na farko shi wanda zaka zaba new application ne ko returning to saika zabi new zai baka wasu nombobi wato application reference number saikayi screen shot ko kuma kayi copy ka a jiye saika danna next wato kaje step na gaba kenan 



Sai step na biyu kuma shine wanda zaka sa information naka inkasa bvn naka zai baka suna da kuma date of birth nawanda kake amfani dashi a bvn sai state region wanda zakasa arewa maso gabar ko yamma ko tsakiya wato north east etc ya danganta da state din da kake 



Sai step na uku information na business dinka idai kaine mai business din zakasa NO a tambayan fari saita nuna ma inda kaxasa information na business naka idan kuma bakai bane mai business din toh ka tabbatarda kana da I'D card mai alaka da wannan kasuwancin dan zasu tambayeka number i d card din


Sai step na hudu required documents wanda a wurin zaka danna kan rubutunne kawai kayi gaba 



Sai step na biyar wato loan information a wannan step din ana bukatan bayanai gameda bashin da kakeso kacika da kuma adadin kudin da kakeso a baka bashi da kuma dalilin da yasa kakeso a baka bashi


Sai step na 6 kuma na karshe. Wato declaration rantsuwa anaso ka tabbatarda cewa duk information din da kabayar a gaba daya application din gaskiyane idan eh ne sai ka danna saikai submit


Kana submit idan yayi zai nuna ma application was successfully validated shikenan ka gama


Idan ka gama kanaso ka sake cike wani kuma saiya sunama sunan wanda kayi a farko to kasake yin refresh na browser saika cikaba koh kuma kacire bnv din kasake sawa 

Sannan wanda yake fama da matsalan network abun da zakayi shine kasamu layin da yafi karfin network a wurin dakake sai ka nemi browser mai kyau kamar chrome ko mozilla firefox kayi amfani dasu ko kuma kasamu computer

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment insha Allah zamu amsama 

Gamai bukatan a cikamai kuma muna cikawa a farashi mai sauki saika tuntubemu ta wannan lambar whatsapp 08087289003

Allah ya bamu sa a 

A.I.H




Post a Comment

3 Comments

  1. Step din da suke tambayar mutum ma'aikaci ne ko kuma yana da sana'a sai ya ce masu NO shin yayi daidai?

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)