Sau tari mutane sukan manta bayanan su na BVN wanda hakan yakan jawo matsala koh wurin cike cike form ma amma idan yaza mana kasan komai da kasa a bvn naka toh fa bakada matsala zakana abunka cikin nutsuwa
batare da bata lokaciba bara muje kai tsaye zuwa darasinmu
Da farko kasamu waya android saika Shiga nan ka dakko wannan application din Application ne na first bank dan haka karkaji komai a kansa.
Idan ya bude zai nunama wuri kamar haka
Saikasa number ka ko kuma wani number dabam basai number kaba kawai kasa misali 12345678901 saika continue zaikai nuna ma wuri kamar haka
Sai ka danna I agree
Zai nunama wuri kamar haka tareda sunaka da kayi bvn dashi
Saika danna continue daga nan zai baka duk wani details naka da kayi bvn dashi gaba daya da date of birth da suna
Toh shikenan daga nan sai ka dauki bayanin da kake so ka dauka ka fita daga cikin app din batare da ka kara wani abuba kawai kani ganin baya ninka toh ka fita karyayi wani abu a ciki bayan wannan.
A.I.H
Domin karin bayani ko tambaya kuyi comment ko ku join group namu na telegram Click here to join
0 Comments