Shugaban kasa yabada umurnin a sake kuddin na tallafin yayi Alkawari don a rage radadin talaucin da Alumma take fama dashi.
Abubuwan da ake bukata yayin dubawa sune
1. State dinka
2. First name
3. Last name
4. Phone number
Batare da bata lokaciba yadda zaka ci shine Shiganan kana shiga zai kaika wuri kamar yadda zaka gani a photon
kasannan sai ka shiga inda aka rubuta Abia zakaga state dayawa saika zaba state din da kanemi aiki dashi saikai kasa surname wato sunan baba saika sa first name wato sunan ka sai kuma number waya dakayi amfani da ita yayin cika wannan abun saika danna verify shikenan
Zai nunama idan kasamu idan baka samu bama zai nuna ma.
Allah ya bada sa,a
Shiga group namu na telegram channel domin samun sabbin ayyukanmu ko tambaya Telegram channel
Ko kayi comment inkanada tambaya
A.I.H
2 Comments
Hy
ReplyDeleteHi
Delete