Yadda zaka gane wani yayi amfani da wayanka ko da baka nan

 Yanda zaka gane koh wani yayi amfani da wayan ka kuma ya goge minimize baka ga komai agun ba to insha Allah yau zamuyi bayani akan yadda za kayi 

Da farko kashi dial keys na wayanka wato wurin da ake kira sai ka danna *#*#4636#*#* 


Kana dannawa zai kaika wuri kamar yadda zaku gani a photon kasannan saka shiga usage statistics


Kana shiga zaikai wurin da zakaga dukkan abunda akayi da yawanka dako mai dakomai kwanan wata da kuma lokaci da kuma sunan Application din da kayi amfani dashi kamar yadda zaku gani a photon kasannan


Allah ya bada sa a
A.I.H

Post a Comment

0 Comments