Yadda zaka karisa registration naka na NYIF mutane da damu suna so suka risa registration nasu na NYIF amma wasu saboda rashin sanin yadda zasuyi ko rashin network mai kyau ko kuma wani matsala na daban yasa suka kasayi to inshallah yau zamu yi bayani daki daki akai
Da farko ka tabbatarda ka samu confirmation mail daga su koma kayi verify in bakasan yadda zaka sanu confirmation token ba kaduba can kasa a postindinmu munyi akan san insha Allahu
Ko Kashiga nan kaduba posting akan yadda zaka samu confirmation link
Idan ka tabbatarda kayi registration wato kasa password dinka
Sai kashika https://nyif.nmfb.com.ng idan kashiga sai ka danna login zai kaika wurinda zakasa password da emai ko bvn din ka sai kasa
kana sawa zai kaika inda zaka zavi business idan kasan bakada cac sai ka zabi individual idanka zaba sai ka daura indigin naka yakasance kada nauyin sa ya haura 500kb ma ana kada yayi dauyi da yawa
idan kuma a wayanka ka dauka kanaso kayi resize nasa to zakaje play store ka yi search na photo resize zai baka apps da yawa sai ka dakko daya kazo kayi resize nasa saika daura
kana daurawa zai kai ka wurin da zakasa account number naka da kuma amount da description na business dinka
Kana sawa zai kaika wurin dazakayi bayani business naka da sauransu dakuma riban dakake hangen da dai sauransu sai kasa kana gama cika nan
Zakaje step na karshe shine inda kagi program din in a facebook kaji ko whatsapp ko kuma abokinka saikasa
Daga nan sai kayi submit kajira approved naga zurinsu
Note: wurinsa amount na kudin idan bakada cac kasa 500,000 amma shawarane inkanada cac kuma zaka iyya samun har 3 million amma fa kada kumanta bashi ba kyautaba kada a baka kudi kayi wasa dashi ran biya kazo kana zare ido
A.I.H
0 Comments