Yadda kaza samu 300mb kullum a etisalat kyauta kuma kayi browsing dashi kyauta batareda ka sa ko sisi ba
Kuma abun baya zaban sim indai sim dinka na 9mobile yana aiki ko tsoho ko sabo kawai ka tabbatarda ba kudi aciki koh mb
Batare da bata lokaciba kawai kashiga Shiga nan bayan kashiga zaka dakko stark park reloaded bayan ka dakko saikashiga cikin application din Kazabi etisalat 300mb daily
Ka tabbatarda layinka ba ko sisi ko MB a ciki
kana shiga saikayi connect idan key ya kawo saika dan jira kadan insha allah zaiyi connect saikaje kasha browsing lafiya
Yadda zaka samu 100mb kullum kyauta a MTN
A.I.H
0 Comments