Yadda zakayi TEST na N-POWER

 Yadda zakayi TEST na N-POWER bach C abun ba wuya abun da ake bukata shine ka tabbatarda kayi updated na record na ka inbaka san yadda ake update dinba shine 


Bara mu fara daga farko


ga wanda basuyi komai ba suduba post dinmu a kasa akan yadda zakayi update na record naka a portal din su 

Da farko inka sanja password abun da zaka fara yi shine validate na bvn naka a wurin zakaga inda zakasa bvn naka da phone number da email da kuma date of birth sai state of origin

https://nasims.gov.ng/login   

 katabbatar da kabada date of birth daidai da yadda kasa a bvn dinka in kuma bakasan date of birth na bvn naka kaba kaduba post din mu na baya munyi bayani akai inkuma baka ganiba kamana magana ta wurin comment zamu ajiye ma insha Allah idan ka gama ya submit shikenan ka gama da bvn validate 



Saura wanda zaka upload na documents dinka 

A bunda ake bukata ka upload sune kamar haka 

1. Passport

2. SSCE certificate/ND/degree 

3. National ID card/ voters card 

4. Indigene later 

5. Certificate of birth/declaration of age 

6. NYSC certificate

7. Other affidavit 

Ga wanda ya cika da secondary school zaiyi upload na abu biyar ne zuwa shida wato banda nysc tunda baida shi inka gama updated yayi 

Sa anan wurin upload yakasan ce kar nauyin phota ya wuce 200kb idan ka dauka da camara na waya yana dauyi da yawa abun da zaifi kace shagon computer ama scanning nasu saika daura lami lafiya ba tateda kasha wahalaba 

Zaka iya dauka a wayama amma ka tabbatarda kana App na rage size na photo idan baka da shi kaje play store ka danna photo resizer saika rage 

Idan ka gama successful sai test 


Yadda zakayi TEST

Shi test din inkanaso a take a wurin zakayi shi 

Atake a wurin yadda kuma test din minutes 20 ne kuma questions ma 20 ne ma ana kowanne question 1min kenan kuma kana gamawa zai nunama score naka a wurin nan take 

Yadda zakayibtest din shika kana gama submitted in yayi sai ka danna take test kana dannawa zai kaika inda zaka sa number application naka na N power saika copy nashi kasa sai kuma password naka shima kasa password din wanda kasa tun farko shi zakayi amfani dasu saika dannan zai damma takaiceccen bayani akan test din sai kai gaba ka fara amsa test din 

Yadda questions din suke shine ya hada part da yawa gaskiya zaifi kyau ace ba kaidaya bane a wurin lokacin da zakayi test din 

Kuma kana farawa to mintunanka suna tafiyane saboda haka saikayi sauri ka gama a Time din da aka baka wato 20min kenan 

Inkana tambaya ka ajiye a wurin comment ko ka shiga group namu na telegram channel Shiganan domin shiga 

A.I.H







Post a Comment

0 Comments