Yadda zakayi verified na account dinka na NYIF

 Wasu lokutan mutane suna fiskanta matsalar verification anki tura musu koh an tur musu yaki yayi toh insha Allah zamuyi bayani akan yadda zakayi 





Da farko kasamu browser mai kyau kamar chrome saika 

Ka shiganan kana shiga zai kaika inda zakasa email naka saikasa ka danna send  


saika je email naka.ka duba zakaga sakon yashigo saika click akan din da suka baka a wurin  ko kuma.kayi copy link din ka kaishi cikin browser kan zaiyi verified insha Allah.


Daga nan saika cigaba da registration dinka 

A.I.H

Post a Comment

2 Comments

  1. My comment hear is i didn't see compama text massage in my gmail inbox.

    ReplyDelete
  2. Asslam matsalata shine duk sun gama min verified din amma narasa ina zan cigaba da registration din my whatapp number 08133299004 ataimaka

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)