Amfara biyan kuddin tallafin covid-19 loan wanda mutane suka cika idan kasan ka cika wannan abun toh maza kaje ka duba koh kaima da rabon ka kuma idan ka duba baka samu ba bawai zaka hakura bane a a zaka na dubawane akai akai domin ana approved ne bawai an gamaba
kuma yanzu haka sun rufe portal din Tallafin covid-19 loan din saboda suna approved.
Idan kasan ka cika ko wannan shekarar ko tun wancan shekarar to maza kaje ka duba ko kaima da rabon ka idan bakasan yadda zaka duba ba kuma Kashiga nan zaka ga yadda zakayi dalla dalla
Allah ya bamu sa a
Join our telegram channel Telegram channel
0 Comments