Za asake turawa wanda suka cika NYIF sakon training a karo na biyu wato wanda basu samu na narko ba wanda aka turawa mutane 5000 to su har amfara turamu kudinsu ka wanda aka approved na loan nasu
Don haka inkasan kacika Nyif kuma kasamu sakon parko da akatura kasamu daman karisa registration naka ka daura indigin naka kacika bashin da kakeso to kafara duba email naka saboda sakon da za a turo inkashiga email naka ka tabbatarda ka shiga cikin folders da suke ciki irin su promotion important spam da dai sauran su don tabbatarda bakayi missing din sakon ba.
Sannan a jikin sakon zakaga lokacinda ranar da zakayi wannan training din da komai da komai
Idan kasan haryanzu baka karisa cika Nyif naka ba Kashiganan domin karisawa domin har yanzu kana da daman karisawa.
Domin tambaya yi join na Telegram channel ko ka ajiye tambayanka a comment
A.I.H
0 Comments