Gwamnatin tarayya ta sake bude tsarin Agri-business/small and medium enterprise investment scheme. Wanda zai taimakawa manoman bashin kudi domin gudanar da kasuwancinsu
Akwai matakai guda shida da duknwanda akeson cika wannan loan ya kamata ya sani
1. Kasamu training: dole saika samu training da kuma certificate sannan zaka samu daman karban wannan bashin
2. Neman rancen wato yadda zaka nemi rance shina Kashiganan kacike form din na farko zaka sa sunan baba sai na biyu sunan ka sai kuma bvn da date of birth sai kaje step na gaba haka har ka gama.
Related: Yadda zaka cika sabon Tallafin gidaje na gwamnatin Tarayya Nigeria
3.bada kudi: mataki na gaba idan ka gama da wannan biyu shine na bada kudi wato kudin da ka nema za a baka shi insha Allah.
4. Samun taimakoh akan kasuwancin ka wato bayan an baka kudi baza a barka haka kawaiba za a baka taimakoh yadda zaka tsara business naka.
5. Sayarda kaya ma ana kayanda kasaya koh ka noma zaka sayar dasu.
6. Biyan bashi: wato kuddin da kaci zaka biya bashin da aka baka
Kuma kada a manta wannan bashine ba kyautaba. Kuma mutum yana da kyau ya karanta duk sauran tsare tsaren su kafun ya cika kuma akwai 5% interest akai
A.I.H
0 Comments