N-POWER bach C sun fara shortlist na mutane

 N-POWER bach C sun fara turawa mutane sako wato wanda ake bukatan mutun ya reconfirm na n power i,d sa toh sai mutun yabi link din yaje yayi don yawancin mutane an tura musu sako amma sai su dauka kaman yan damfara ne sai su share 




Toh Npower sun tabbatar a handle dinsu na facebook duk mai bukatan dubawa yake facebook yayi search nasu ya duba ko kuma mutun ya tuntubesu akan duk wani matsala da yake dashi akaan Npower nashi 

For other enquiry or query, please call 018888340 or 018888189 or send a message to support.npower@nasims.gov.ng


Idan baka update profile naka ba haryanzu ma ana baka upload na takardunka ba har yanzu zaka iya yi koda kuma emai din da kayi register dashi baya aiki 

Yadda zaka update profile naka ko email din baya aiki 

Yadda zakayi test na N-POWER 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu insha Allah inmun sani zamu amsa muku


Post a Comment

0 Comments