Yadda zaka cika tallafin Covid-19 loan (COMMERCIAL) Nirsal

 Commercial loan na Covid-19 shima yana daga cikin tallafin da ake bayar wa na Covid-19 loan amma yawancin mutane basu sansaba ko kuma sun sansa amma basa cigawa.



Shi commercial loan gaskiya ba kamar sauran bane yana dan wuya dan harda grantor form zaka cike dawasu abubuwa da bara a rasa ba dama kuma loan din na yan kasuwane kuma bakaman na TCF bane Sauran bayanai saikaje kagani  kuma shi loan din yakasu kashi biyu akwai micro loan akwai salary advance 



Inbaka daukan salari saika shiga micro

 


Yadda zaka cika loan din shine Kashiga nan  yana budewa saika shiga kan commercial loan ka taba apply zai kaika wurin cikewan sai kasa new zai baka reference number saika dauka ka ajiye sai ka cigaba da cikewa kamai daina Covid-19 TCF amma shi zaka upload na documents kamar su grantor form da national ID card ko drive licence ko international passport da kuma photo wata passport size daidai sauran su duk zaka gani a wurin 



Kuddin da zaka iya karba baya wuce 300k daga 50k yayi 149k ba saida grantor ba amma daga nan yayi sama saida grantor.

Allah ya bada sa a  

Idan kana da tambaya ka ajiye a wurin comment ko kayi join na Telegram channel namu

Post a Comment

3 Comments

  1. Innazo cikawa akwai inda sukecewa asa wasu lambobin sirri screen your phone number Amma ko NASA baya wucewa bansan me zansa agunba

    ReplyDelete
    Replies
    1. Kuma kasa phone number a wurin sun turoma code

      Delete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)