Banking bada lamunu na Nirsal wanda yake bada bashin kudin corona da sauransu yafitarda sanarwa akan duk wanda yasan yacika wannan neman rancen to yaje ya yaduba ko yasamu kobai samuba domin haryanzu sunakan Approved na mutane.
Saboda haka ba saika jira message ba kawai kana dubawa ko anbaka idan baka san yadda zaka duba ga yadda abun yake
Da farko ka shiga Covid19.nmfb.com.ng idan ka shiga saika zabi abun da kacika lokacin da kazo cikawa wato household ko sme in kuma ka manta saika duba dukka biyo kana shiga misali ka cika household ne saika taba kan household zai kaika inda zakasa BVN dinka saika sa idan ka samu zai nunama saikaje kasa account number da banki inkuma baka samuba zainunama this BVN doesn't exist to badamu kawai ka cigaba da dubawa lokaci zuwa lokaci ko za a dace ka samu.
Allah ya bada sa a.
Yadda zaka cika sabon Tallafin covid-19
Domin tambaya zaku iya ajiyewa a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu domin karin bayani.
3 Comments
Baayi approved dina bah
ReplyDeleteHar yanzu ba'ayi approved Dina ba ko saboda me?
DeleteYusuf yahaya Mohammed
ReplyDelete