Mutane da yawa suna tambaya akan sun cika Tallafin covid-19 loan TCF kuma in sun duba sai an sa musu BVN DOESN'T EXIST.
Toh hakan bamatsala bace kawai abun da yake nufi ma ana bvn dinka bai wanzu ba toh matukar ka cika bawai hakan yana nufin baraka samu bane a a kacigabad dubawa kawai kar jikinka ya mutu insha Allah inda rabonka zaka samu
Yadda zaka duba kuma shine ka shiga nan www.covid19.nmfb.com.ng idan ya bude saika zabi household domin yawancin mutane shi aka cika idan kuma sme ka cika saika shiga kasa bvn dinka inka samu zai nunama saikaje kasa account number da banki, inkuma baka samuba zainunama doesn't exist to karka damu ka cigaba da dubawa kawai lokaci zuwa lokaci
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu.
Allah ya bada sa a.
0 Comments