Gwamnatin tarayya karkashin ma aikatan agaji da jinkai zata tallafawa mutane masu karamin karfi wanda iftila in kullen annobar corona ta shafa gwamnati zata bada tallafinne ga mutane marrasa karfi wanda kullen annobar corona ya shafa.kuma basu samu tallafin gwamnati ba wato wanda ake bayarwa.
Domin karin bayani zaka iya kiran 969
Ga jerin na wasu state nan kuma abun ko wanne local government nada nashi
*969*133# bauchi
*969*10# borno
*969*85# nasarawa
*969*5# taraba
Idan kuma bakaga code din kuba kanason saninsani zaka iya tuntuban dagacin garinku na wasu state din suna zuwa insha Allah hu
Domin tambaya ko karin bayani ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu
Allah ya bada sa a
1 Comments
Jigawa fa?
ReplyDelete