Yadda zaka cika Tallafin NITDA digital state initiative 2nd batch

 Hukumar bunkasa fasahar sadarwa na zamani na kasa wanda akafi sani da NITDA tasake bude potal domin tallafawa mutane da training kyauta. 


Nitda State initiative


A kwanakin baya hutumar ta yiwa wasu jahohin nageria wanda a yanzu ma zata mawa wasu jahohi kamai haka:-

Borno 

Katsina 

Kaduna 

Bauchi 

Niger

nasarawa 

Ekiti 

Oyo 

Imo 

Bayelsa 

Abia 

Wannan sune sunayen jahohin da zasu mori wannan tallafi a yanzu don haka idan kasan jaharka na ciki kai maza kaje ka ciki. 

Yadda zaka cika Tallafin NITDA digital state initiative.

Da farko 

Nitda State initiative


Domin cikawa Shiganan kana shiga kasa details naka amma ka tabbata kai dan wayannan state dana lissafo a bayane


Tallafin NITDA


 domin zakasa Nin number naka a wurin toh kaga idan kaiba dan state din bane sai a hankali


Inka gama cikewa saikai submit shikenan 


Allah ya bada sa a 


Ajiye comment in kanada tambaya

Ko kuyi join na Telegram channel namu

A.I.H







Post a Comment

0 Comments