Bankin Nirsal sunfara approved na loan din AGSMEIS wanda ake cikawa tun kwana kin baya.
Idan ba amantaba kwanakin baya munyi posting akan yadda mutum zai cika tallafin AGSMEIS wanda za abada tallafin kudi masu yawa amma bashi,
Shi wannan tallafin ya ban banta da sauran sosai domin shi dole saikaje kayi training a zahiri bawai irin na NYIF ba kuma dole sai a santa da CBN ta amince inka samu certificate sannan saika samun daman cigaba da cika wannan bashin domin inka farama bakayi training ba to kamar bakayi komai bane
Batare da bata lokaci ba yadda zaka duba kaga ka samu ko baka samu ba shine ka shiga https://agsmeis.nmfb.com.ng/ idan ka shiga saikayi kasa
kasa BVN number ka idan amma approved zaka gani idan ba amaba kuma karka damu ana kanyine bawai angama sai ka cigaba da dubawa kamar daina covid-19 loan TCF
©️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu
1 Comments
Hi
ReplyDelete