Yadda zaka updating na account dinka na NYIF

 NYIF ta bukaci duk wanda suka cika tsarin kuma suka fito a shortlist wato wanda sukasa account number da banki dakuma indegine later da susake saka account number su a portal dinsu.

Yadda zaka update shida da farko kashiga nyif.nmfb.com.ng idan ka shiga sai kayi login kasa email ko bvn da password naka daga nan zaikaika dashboard naka saikanduba can kasa zaka ga inda update account details 

Nyif update your records


Nyif update account details
Saika shiga wurin kana shiga zai kaika wurin da zakasa account number ka da kuma banki to saika kai submit

How to update nyif account

Kana submit shikenan kagama.

A.I.H

Allah ya bada sa a 

Inkanada tambaya ko karin bayani ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu.



Post a Comment

0 Comments