Za afara biyan kuddin Tallafin corona na covid-19 RRR cash transfer payment rapid response register.
Idan ba amantaba kwanakin baya munyi posting akan yadda zaka cika Tallafin covid-19 rapid response wanda ake cikawa ta hanyar danna wasu lambobi a waya wanda da dama daga cikin mutane sun cika wasu kuma basu cika ba.
Yadda zaka cike sabon Tallafin RRR
To inshallahu ga wanda suka cika kuma aka kirasu suje su bada bvn nasu suka bayar ya dauransu toh za afara biyan wannan kudin insha Allah monday wato 23/08/ kenan in Allah ya yarda kuma wannan kudin ba wani kudi mai yawa bane naira dubu biyar ne za a na bawa mutane
Related: Cika sabon Tallafin Transforming nigerian youths
Sannan bawai duk ko inna bane suka samu daman shiga wannan tsarin akwai wanda basu samuba wasu kuma sun samu amma an kirasu basu daga ba koh basuje sun bada bvn nasu bah wasu kuma har gida ake zuwa akarba koh acikemusu.
Related: Yadda zakayi registan katin zaben ka cikin sauki
Kuma kamar dai yadda kowa ya sani kowanne state da nasu koh kowani LGA da nashi code din sannan kila biyan kudin ya tafi daki daki toh idan ya tafi haka balalle kaga kudinka a date din da akasabah don haka alura. Allah ya bamu sa a
Domin tambaya ko karin bayani ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu
2 Comments
Naceka amma ba.amini nest ba yanyanzu
ReplyDeleteNinacika da code din Maiduguri kuma INA gombe yanzu yazanyi bawata hanyar dazanganenasamu
ReplyDelete