Wannan sanarwan ta shafi wanda haryanzu basu samu daman yin physical verification ba
Hukumar kula da shirin N Power sun kara ranan physical verification wato dai in bakayi physical verification ba haryanzu kana da dama domin kuma yanzu an maidashi sai karshen watannan wato 30/09/2021 za a rufe
Saboda haka ake umurtan duk wanda basu sanu sunyi ba da suyi maza suyi kafun wannan rana din
Zaka shiga shafin ka cire letter ka https://nasims.gov.ng
Abu na biyu kuma shine idan ka gama physical verification anaso ka download na deployment letter ka ka kai inda aka saka aiki kenan idan baka san yadda zakayiba Shiganan
Saina uku idan ka kai letter akama signed sai kayi upload na letter a portal din https://nasims.gov.ng saikayi login ka upload
Kalaman soyayya masu ratsa zuciyar masoya
Idan zakayi accept ne zai kayi idan kuma reject ne ma saikayi ka upload na letter
Sannan idan kanason asake redeploy naka ma ana kanason chanja wurin aikin da akabaka saika shiga portal dinka https://nasims.gov.ng/login saikai login ka chanja
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya
0 Comments