Yadda zaka samu tallafin dubu dari duk wata harna tsawon shekara daya.
Shirin JUBILEE FELLOW shirine na gwamnatin tarayya ne na daukan aiki ga wanda suka gama makaranta wato degree wanda bai wuce 2017 ba
Sannan wannan shiri zai anfani matasa ne yan Nigeria wadanda basuda aikin yi kuma sungama karabu
Releated: Yadda zaka cika sabon tallafi corona wadda ba kudin ruwa
Ga sharudanda dole saika cika sannan kasamu daman shiga wannan tsari.
1. Dolene kakasance dan Nigeria
2. Dolene yakasance ka gama degree na farko a kone fanni kuma kada ya wuce second class lower wato 2.2 banda third class da kuma pass degree sannan kada ya wuce 2017.
3.kada kayi kasa da shekara 30
4. Dole yazama baka aiki ma ana yanzu haka bakada aikinyi
5. Dole ya zama ka gama NYSC bautar kasa ko kuma kasamu certificate of exemption daga NYSC
6. Dole ya zama kanada interest a aikin da zaka zaba a wannan program din
7. Ya zama kanada interest akan gina tattalin arzikin Nigeria
8. Kaza mai hali ko ra ayi mai kyau
9. Sai communication skills
Yadda zaka cika shine ka shiga https://www.njfp.ng/apply idan kashiga saikasa
Suna
Da password sai ka sake confirm na password
Daganan zasu turama email saikaje cikin email dinka ka duna inbox ko spam ko promotion saikai confirm email saika je kacigaba da registration naka.
Idan kuma akwai karin bayani da kake bukata idan kashiga portal din saika danna can sama wurin wasu layi uku zaka gansu
Eligiblity criteria
Faq
Blog
Contact
Allah ya bada sa a idan ansamu kuskure a rubutuna toh daga nine wurin fassara.
©️A.I.H
Domin tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu
0 Comments