Yadda zaka duba inda zakayi physical verification naka N-POWER batch C stream 1

 Hukumar N POWER BATCH C zasu fara physical verification wato wanda mutum zaije da takardunsa da ya cika N-POWER dasu da kuma dai sauransu domin tantancewa 

Check N POWER BATCH C physical verification venue

Related: Yadda zaka cika sabon Tallafin corona wadda babu kuddin ruwa

How to check your covid-19 loan status 

Yadda zaka duba inda aka turaka aiki da kuma salarin ka N POWER BATCH C kashi na farko

Kuma wannan physical verification din dole ne ga dukkan wanda ya samu wannan aikin wato duk wanda ya samu shortlist da sukayi kenan kuma aka deployment dinshi 

Yadda zaka duba inda zakayi physcal verification shine 

Da farko ka shiga https://nasims.gov.ng saikayi login wato kasa email naka ko nasims ID ka da password sai kai login kana login zai kaika dashboard naka na N POWER saika shiga inda aka rubuta verification kana shiga saikayi kasa 

Anan zakaga inda zakayi physical verification naka wato venue (wuri) da zayi a rubuce. Saika duba inda zaka kayi kokari kaje wurin akan lokaci.   

Koh kuma ku danna *45665# saika zabi n POWER sai kabi sauran matakan

Allah ya bada sa a

A.I.H 

In kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya

Post a Comment

0 Comments