Yadda zaka cika aikin sojan kasan Nigeria wato Land Army
Related: Yadda zaka duba koh kasamu Tallafin corana Na Nirsal non interest loan TCF
Yadda zaka cika sabon Tallafin corona na Nirsal Non interest loan
Hukumar sojan kasan Nigeria wato Land Army ta fara diban sabbin sosoji kashi na 82 wato 82regular
Inkanada trade certificate zaka iya apply haka ma in baka ka.dashi zaka iya apply muddin kanada weac ko neco da sauransu saboda certificate mafi karanta da akeso a nema dashi shine secondary school wato dai a takaice sai mutum ya gama secondary school sannan yakeda daman neman wannan aiki
Yadda zaka Apply shine kashiga https://recruitment.army.mil.ng/ idan kashiga saika yi kasa kadan zaka ga inda aka rubuta apply now kamar yadda zaku gani a screenshot dake kasa
Idan kashiga saika email da sauran bayanai sannan kaje kayi confirm na email din ka sannan ka dawo ka cika sauran bayanka a wurin idan kasan bazaka iya cikewa ba gwara kaje cafe a cikema saboda gudun matsala koh wurin uploading ma na takardunka idan
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin tambaya ko karin haske akan abunda buku ganeba
0 Comments