Nigerian youths investment found wato NYIF sun sake bude portal ga wanda basu cikaba domin su cike.
Related: Nirsal Micro-finance Bank sunci gaba da Approved na non interest loan TCF da AGSMIES
NYIF sun sake shortlist na pre qualify har mutum 10,000
Asusun bada saka jari na matasan Nigeria wato NYIF sun sake bude portal domin bada tallafin na kudi rance ga matasan Nigeria
Kamar yadda akasani wannan program din na matasane kadai wanda za a bayar daga shekara shatakwas zuwa tallatin da biyar wato 18 to 35
Kuma idan shekarunka suka wuce 35 koda kasa abun bazaiyiba don haka idan shekarunka basukai 35 kuma aka sama a bvn dinka to saidai kaje banki da I'D card mai shekarunda basukai bah sai a chanja ma
Don haka idan kasan baka cika ba a wannan lokaci to yanzu ga dama ta samu zaka iya cikewa
Domin cikewa shiga https://nyif.nmfb.com.ng
Idan ka shiga saika danna Apply idan kashiga saikasa sunan ka sa bvn dinka da sunanka wato first name sai kasa last name ko middle name saikaje next
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.
0 Comments