Hukumar N POWER tafitar da wata sanarwa shafi batch C wanda suka samu shiga cikin shirin kashina daya
Related: Sabon sanarwa daga bankin NIRSAL gameda Vendors
Sabon sanarwa daga hukumar N POWER BATCH C
Yadda zaka karba kayanka a wurin vendors Nirsal non interest loan
Sanarwan kuma ta namaganane akan wandan da sukeso su redeployment wato sanason a sake redeployment nasu koh suna finskantar wata matsala a yayin yin hakan toh hukumar N POWER BATCH C sunfito da hanya mafi sauki da zaka magance matsalar ka
Wannan hanyar kuma ba komai bane inna sun kebe email na musammam saboda masu irin wannan matsalar
Saboda haka idan kana finskantar wannn matsala toh ga yadda zakayi
Shine zaka tura sakon email zuwa wannan email din redeployment.npower@nasims.gov.ng shine email din da zaka turawa sako gameda redeployment kadai kamar yadda zaku gani a photon dake kasa
Sai kuma in kanada general issues shima anware masa nasa wanda dama shikan ya jima kuma mutane dayawa sun sanshi kuma zaku shig portal din https://nasims.gov.ng domin dubawa kuma zaku samu karin bayani acan
Gawanda basu san email din ba kuma gashinan
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.
0 Comments