Sabon sanarwan da bankin NIRSAL MICROFINANCE BANK suka fitar a yau.
Bankin bada tallafi na Nirsal Microfinance Bank Non interest loan TCF ya fitar da sabon sanarwa game da vendors sanarwan dai ta fitone sana diyyar wani sako da ake turawa mutane ta email dinsu da sunan Nirsal a jiki wanda yake nuni da cewa yanzu ba ruwanka da vendors saboda zai iyya yiyuwa location dinka dana vendor ka ba dayaba da dai sauran su
Kamar yadda zaku gani a hoton dayake kasa
Related: Sabon sanarwa daga N POWER BATCH CWanda a zahiri hakan ba gaskiya bane domin Nirsal sun fada a shafin su cewa ayi hankali da ire iren wannan sakon
Don haka haryanzu tsarukan na nan a yadda suke wato zaka karbi kaya a wurin vendors. Yadda zaka karba kayanka a wurin vendor ka
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu domin tambaya ko karin bayani
0 Comments