Shafin sada zumunci na facebook da instagram sunkatse a wasu manyan kasashe na duniya ciki harda Nigeria amma kamfanin na facebook wanda shike da iko da whatsapp da instagram sunce sunakan gyara
Related: Yadda zaka samu kyautan mb dari biyu da hamsin da kuma message har guda 20
Sabon sanarwa daga bankin NIRSAL gameda Vendors
Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendors
dan haka kar kaga kaman wayankane bata aiki koh kuma daga network ne a a ba daganan bane abun gaba daya daga canne don haka ku kwantar da hankalinku.
Kuma hakan ya jawa kamfanin na facebook mummunan asara wadda yayi asaran kusan dala billions bakwai 7 billion
Amma yanzu an gyara zaka iya shiga whatsapp dinka ko facebook ko instagram kayi abunda kakesohAllah ya kiyaye na gaba
Don haka haryanzu zaku bibiyanmu a shafinnu na telegram domin neman karin bayani ko tambaya
1 Comments
Labarai ne da zafinsu, rahotanni da duminsu, nishadi da turirinsa, wasanni da armashinsu. Gangariya Dan Lanjeriya ke wallafawa, ziyarci shafina a www.danlanjeriya.com
ReplyDelete