Shi wannan tsarin dai tsarine da gwanmatin tarayya take bayarwa karkashin ministirin hon. Sadiya faruq wato jinkai da cigaban Al umma
Kuma anyi shine domin mutane marassa karfi musamman gaji yayyu da dai sauransu
Kuma kwanakin baya suna kiran mutane akan su je su bada BVN nasu da sauransu za ayi capture nasu
Wasu an kirasu a waya akan suje inda akeyi mafi kusa dasu
Wasu da yawa sun manta yadda ma akayi abun ko sun cika koh basu cikaba
Don haka abu mafi sauki iban bakaji alert ba kawai ka dubah account balance naka koh kaje banki a dubama idan bakasan yadda zaka dubah account balance nakah bah
Allah yabada sa a
AIH
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya
0 Comments