Gwamnatin Tarayya Nigeria Zata kaddamar da sabon shirin N-KNOWLEDGE N-POWER wanda za a bawa dukkan banga rori na Nigeria
Related: Yadda zaka dubah koh kasamu aikin Nigerian Custom service
Yadda zaka cika sabon Tallafin daga babban bankin Nigeria wato CBN
Abubuwan da zasu iya hanaka samun Tallafin covid-19 loan TCF
Shirin wanda ministan agaji da cigaban jama a ta kaddamar tabakin sakataren ma aikatan bashir NuraAlkali wanda yace shirin na N-KNOWLEDGE wani sashene na shirin N N-POWER wanda zai maida hankali akan akan koyar damatasan Nigeria da fasahu kalakala wato (skills) sannan a basu certificate domin su zama masu dogaro da kansu ko masu kawanci ko ma aikata na zamani
Sannan wannan shirin zai baiwamatasan Nigeria guda dubu ashirin dama domin shiga wannan tsarin
Wannan shirin anaso a cigaba da kuma korewan matasan Nigeria akwan software da kuma hardware training din zai shigar da Nigeria cikin kasuwan software development
Sannan za ayi training na tsawon wata 3 a camp sannan ayi sauran fanni daban daban na kasa wato zones
A karshen training din za a bawa wadanda suka samu daman training certificate sannan za a gabatar dasu ta inda zusu iya shiga cikin kasuwancin duniya sannan su samu masaniya gamedashi da dai sauransu Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.
0 Comments