NYIF na cigaba da rurawa mutane sakon training

 Nigerian youth investment found wato NYIF sun sake cigaba da turawa mutane sakon gayyata na training. 

NYIF shortlist training

Related: Yadda zaka sayi gida ka biya a hankali awurin Gwamnatin Tarayya Nigeria 

Sabon sanarwa daga hukumar N POWER BATCH C 


To idan kasan ka cika kuma kasamu pre qualify message saikaje ka dubah emai naka koh kasamu wannan sako idan kuma bakagani ba katabbar da ka dubah koh inna acikin email naka kamar su promotion, important da sauransu domin ka da yazo kuma baka gansaba 

Idan ka samu email din yana tare da date da time da zakayi training naka don haka saika dubah kaga randa zakayi da kuma lokaci 

Kuma ana wannan training dinne a zoom 

Yazza zakayi training din shine kaje play store kadakko zoom koh ka shiga nan ka dakko https://play.google.com/store/apps/details?id=us.zoom.videomeetings idan ka dakko sai ka shiga ciki zai budema idan kanaso zaka iya shiga meeting din kai tsaye 

Zoom NYIF meeting


Da meeting ID da akabaka ma ana wanda NYIF suka turoma sai kai copy kaje can kayi paste 

Idan kuma kanaso zaka iya sin sign up a cikin zoom din ka bude account dasu yazamana kanada account naka da zaka iya halartan zasu meeting din na davan dan ita zoom dama amfaninta kenan.

Allah ya bada sa a 

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya Allah ya bada sa a

Post a Comment

0 Comments