Kungiyar manoma ta SEIFAC ta fitar da sabon sanarwa zuwa ga manbobinta.
Sanarwan ta biyo bayan message da ake turawa mutane da sunan SEIFAC wanda za acekasa loan na seifac wai kace flutterwave ka biya kudi ka accept offer naka
Related: An fara biyan kudin cash transfer payment RRR
Yadda zaka cika tallafin noma na NIRSAL microfinance bank
Yadda zaka cika sabon tallafin Transforming Nigerian youths
Toh a zahirin gaskiya wannan ba gaskiya bane kawai wata hanyace da yan damfara suke amfani da itasuke cutan mutane.
Domin SEIFAC na gargadi mutane akan hakan akan mutane su kiyayi irin wannan message din domin kuwaba daga SEIFAC bane don haka in kaga irin wannan message din kawai kashare shi domin ba amfanin da zaima
Idan ba a manta ba dai SEIFAC ta budewa man bobinta asusun banki a bankin heritage bank wanda kowa aka bashi account number nasa wasu sunsa kudi aciki kuma har an ciri kudin ATM
Saboda haka karka daga hankali kajira duk wani in gantaccen labari zai fito ta sannun SEIFAC ne don haka a guji yan damfara
A.I.H
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.
1 Comments
Saniali6335@gmail.com
ReplyDelete