Yadda zaka cika sabon Tallafin gidaje na gwamnatin Tarayya Nigeria

 Ministan ayyuka da gidaje baba tunde fashola sun kaddamar da shirin NHP shirin zai bawa yan Nigeria daman mallakan gida koh sayan gida ta hannun gwamnatin Tarayya 


Related: An kaddamar da sabon shirin N-KNOWLEDGE N-POWER 

Yadda zaka cika sabon Tallafin CBN TERTIARY INSTITUTIONS ENTREPRENEURSHIP SCHEMES TIES

Wanda yanzu haka akwai gida sama da dubu biyar a jahohi tallatin da hudu harda birnin tayayya wato Abuja jahohin da basa ciki sun hada da lagos da kuma jahar ribas 

Sannan yadda za a saya gidajen shine ta yanar gizo domin kyaucewa duk wata cuwa cuwa wato cin hanci da rashawa da ka iya biyowa baya 

Don haka wadda yakeson zai iya shiga https://nhp.worksandhousing.gov.ng/ ka bincika yadda tsarin yake da kuma wasu karin bayani akai sai kanema 

Kuma wannan tallafi ne kananun mutanen da barasu iya sayan gida da kudi mai yawa kai tsaye ba domin basuda kudi a dunkule koko ince kananun ma aikata wanda za aiya sayarma da gida kai kuma kabiya a hankali 

Allah ya bada sa a 

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.

 

Post a Comment

0 Comments