Sabon tallafin MTN Nigeria na ICT

 Kamfanin MTN Nigeria zai bada tallafi har na million arba in 40million ga mutane dari biyu.

 Kamfanin zai bada wannan tallafin karkashin gidauniyarsa ta mtn foundation wadda za a mawa mutane dubu uku training na ICT da kuma skills na business sannan daga cikin wadda aka mawa wannan training mutum dari biyu zasu samun millions arba in dukkansu 


Related: Yadda zaka nemi aikin police na Nigeria 2 

Sabon tallafin CBN da zai baka daman samun bashin million biyar

Ma ana za araba musu wannan kudin kenan suyesu domin tallafawa  kansu 

Dama dai kamfanin na MTN Nigeria yasaba tallafawa yan nigeria da dama ta hanyoyi daban daban don haka wannan bashine karo na farko bah 

Don haka idan kanada bukatan cikawa saika shiga http://mtnonline.com/MTNF-ICT idan ka shiga saika cike ka jira in Allah yasah da rabonka saika samu 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)