Bankin Nirsal microfinance sun fitar da sabon sanarwa akan wa yanda akama approved na loan dinsu dama kowa da kowa.
Sanarwan da akafitar yau bankin sun gargadi mutane akan kada kanyadda ka sa hannu akan duk wani takardan yarjejeniya da vendor suka bayar ko kuma invoice fave ka tabba tarda cewa kayan da ka nema su aka baka ma ana kayan da kacika kanaso lokacin cike wannan loan din toh ka tabbatarda cewa sune a jikin wannan takardan kafun kasa hannu ajiki
Related:- Abubuwan da zasu iya hanaka samun tallafin corona na Nirsal microfinance bank
Yadda zaka duba koh kasamu tallafin corona na Nirsal microfinance bank non interest
Yacan cin vendors masu bada kaya na Nirsal wasu idan kaci ka wani abu daban suke baka wanda bashi ka cika bah kuma hakan wasu basa jin dadin sa
Kamar yadda aka sani wannan bashin na non interest da Nirsal ke bayarwa ba kudi ake bayarba kaya ake karba wanda ka cika lokacin cike wannan rance amma wasu vendors suna bawa mutum kudi ba toh a wurin bada kayan ana canza ma wasu.
Saboda haka idan kasan baka karba kayanka a wurin vendor ba toh idan bai baka kayan da kake bukata bah kada kasa hannu a takardan da yabaka invoice ko wani abu.
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments