Yadda zaku gano duk wani password da kayi amfani dashi a wayanka inka manta

 Yadda zaka gano duk wani password da kayi amfani dashi akan wayanka ta cikin gmail dinka. 

Images from wethegreek

Related: Yadda zaka gyara matsala akan BVN dinka ba tareda kaje banki bah 

Yadda zaka cika sabon tallafin NITDA

Mutane dayawa wataran sunaso suyi amfani da wani password da suka taba amfani dashi koh kuma kuma sunsashi ya google account nasu ma ana sun saved nasa amma kuma sunaso suyi amfani dashi ko a wata waya koh ma wayansu amma kuma sun manta me sukasa a password din da sukasa  

Idn kanaso kayi login abun ka a wata waya toh kuma ka manta password din toh maimakon kasa gmail dinka a wayan saika dubah password din abun kawai ka sa 

Misali zakayi login facebook kuma ka manta password din amma dai kayi save dinsa a wayanka toh saika duba password din kayi login ba saika daura email nakaba saboda idan ka daura email naka dukka sauranma zasu haura kan wayan harma da lambobi wayanka da suke kan gmail account naka.

Wani kamma password din facebook dinsane kona instagram ko twitter dadai makamantansu amma kuma ya manta 

To insha Allah yau zamuyi bayani akan yadda zakayi ka ga password din naka daka manta muddin gmail account dinka yanakan wayanka. 

Yadda zaka dubah password naka da ka manta

Da farko ka dannan options dake gefen hagunka a cikin chrome browser zakaga inda akasa password manager saika shiga wurin

Kana shiga zakaga jerin sunayen abubuwan da ka save password nasu akan Gmail account dinka idan gmail din yana kan chrome dinkenan 



daga nan saika saika zaba wanne daga ciki idan kaga sunan sa saik taba kansa  idan ka taba zai kaika wurin da zakayi verify saboda a tabbatarda cewa kaine kake abun zakasa password na wayanka idan kuma finger print kake amfani dashi shima zakasa 


Kuma zai nunama sunan gmail account dinda yake kai idan ba shi bane saika chanja da wanda kakeso hakan na faruwane idan akwai gmail account da yawa akan wayanka  toh saika ta dubawa da daddaya 

Kana sawa saika danna continue kana dannawa zaikai ka inda zakaga user name dakayi amfani dashi a wurin da kuma password na abun 


Kamar yadda yake a hoton da yake sama saika copy ka yanka koh kaje ka cigaba da amfani dashi hakama inka manta wani saika zoh kasake duba wa cikin jerin farko zaka ganshi muddin ka save nasa akan wannan gmail account din Insha Allah. 

Allah ya bada sa a 

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

1 Comments

  1. Na gwada duba nawa password din Amma se yake nunamin" this site can't be reached"

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)