Bankin bada bashi na Nirsal microfinance bank sun kaddamarda yadda zaka biya bashin da kaci.
Related:- Bankin Nirsal microfinance sunci gaba da Approved na non interest loan wanda aka cika kwanakin baya
Kamar dai yadda akasani bankin nirsal sun bada bashi kala daban daban aciki akwai wanda yafi yawa wato na covid 19 wadda akafi sani da kudin corona.
Toh idan kaci wannan bashin anama albishir da cewa yanzu zaka iya biyan bashin da kaci cikin sauki kamar yadda aka tsara dama bashine ba kyautaba toh dan haka yanzu lokaci yayi damai niyan biya zai fara biya
Kuma abun bawai zaka biya a lokaci daya bane a a kadan kadan zakana biya
Sannan bankin tayi gargani ga wanda sukaci bashin sukaƙi biya da cewa za kaddamarda tsarin GSI recovery akan BVN ɗinsu wanda hakan zai bada daman acire kuɗin kai tsaye da zaran kuɗi yashiga account ɗinsu don yana da kyau asamu a biya wannan bashin domin tsira da mutunci da kuma samun wani nan gaba domin idan baka biyabah koda wani fito baza a baka bah
YADDA ZAKA BIYA BASHIN NIRSAL
dama can anturawa mutane account number na Nirsal microfinance bank wanda yawanci mutane da suka samu wanna tallafi na bashin sun samu wannan account din toh ta cikin sane zakana biya
Da farko zaka iya zuwa bankin Nirsal microfinance mafi kusa dakai domin ka tsara yadda zakana biya
Saika saikana sawa wannan account din da aka budema kudi wato zakana zuwa banki kana sawa ko POS koh bank transfer duk wadda kayi damuwar kawai a samu kudi a cikin account din ne
Sannan zaka iya shiga cikin website nasu domin dakko offer latter ka https://covid19.nmfb.com.ng/homeloan
Saika zabi abun da ka cika tun fari household ko SME saika gani acan
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
2 Comments
9034988416
ReplyDeletemuhammadmusa67644645@gmail.com
ReplyDelete