Hukamar sojan kasa na Nigeria wato land Army sun bude portal domin diban sabbin sojoji na 83 regular recruits intake.
Related:-Hukamar na sojoji ta fitar da wannan sanarwane a shafinsu na Facebook.
Za a fara ne ma ana za a bude portal din ranar 7 ga watan march wato wannan watan ukkun sannan za a rufe ranar 13 ga watan may wato watan biyar kenan na wannan shekara ta 2022.
Don haka duk mai bukatan cika wannan aiki zai shiga https://recruitment.army.mil.ng idan ka shiga saika danna inda aka rubuta regular recruits intake Application idan da secondary school certificate zaka cika kenan saika shiga ka karanta instructions dinnan inkayinkasa zakaga inda aka rubuta Apply Now saika shiga kai sign up da full name dinka da kuma email address dinka idan yayi saikazo idan yayi saika cigaba da cikawa
Inkuma kasan baka iya cikawa bah to kaje cafe koh business centre mafi kusa dakai domin sucikama suma printing slip dinka da sauran su.
amma ka tabbatardacewakanada email dakuma phone number mai amfani domin verification da za ayi na email dinka kafun ka cigaba da registration.
Allah ya bada sa a.
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.
0 Comments