Yadda zaka rage nauyin photo a wayanka misali kanaso ka cike wani abu kuma ba aso photon ya wuce 200kb kaikuma nakaa yakai 5mb
Yawancin mutane idan sukazo cika wani abu a wayansu wanda ake bukatan ayi uploading na photo ma ana a daura photo toh yawanci ana bada limit ma ana ana takaitawa misali ace ba aso photo ya wuce nauyin 200kb toh yawanci wayan Android tana daukan photo ne 3mb, 4mb koh 5mb toh kanada bukatan ka rage wannan photon kafun ka samu daman daura shi a iñda akasa kadaura.
Akwa hanyoyi da yawa dazaka rage dauyin photo da kuma Application da yawa da zaka iya wannan aikin dashi. Toh zamu dau daya yau insha Allah shine PHOTO RESIZER
YADDA ZAKA RAGE NAUYIN PHOTO A WAYAN ANDROID
Step 1
Da farko ka shika Click here zaikai ka kai tsaye zuwa wurin da zaka dakko wannan Application din koh kuma kaje play store kayi search na photo resizer saika dakko
Step 2
Bayan ka dakko wannan Application din saika budeshi ka shiga cikin sa zaka ga yabude ma kamar haka
Saika taba inda aka rubuta SELECT PHOTOS kana tabawa zai kaika cikin gallery na wayanka saika dakko photon da kakeso ka rage ma dauyi ka taba kansa
Step 3
Kana dakko wannan photo zai nunama wuri kamar haka
2 Comments
Mun gode,to video fa shima za'a iya resize din shi ko sai dai photos kawai?
ReplyDeleteEh shima akwai nashi ka dubah play store akwa app "resize video" kadakko insha Allah zayyi
Delete