Yadda zaka dubah repayment schedule naka na Loan din Nirsal microfinance bank NMFB
Related: Inkaci saika biya Nirsal microfinance sun kaddamar da yadda zaka biya bashin da kaci
Sabbin kalaman soyayya masu ratsa zuciya
Kamar dai yadda aka sani bankin bada bashi na nirsal microfinance bank wanda suke bada tallafi na bashi kala kala aciki akwai wasu kamar haka
Non interest loan AGSMEIS
Non interest loan house hold
Non interest loan SME
TCF house hold
TCF AGSMEIS
TCF SME
Dadai sauransu toh duk wanda suka samu wannan bashi dama tun tuni bankin yafitarda cewa za a fara biyaan wannan kudin ta hanyar turawa duk wani wadda yaci wannan bashin bude masa account a bankin na Nirsal microfinance bank wanda ta cikin wannan account dinne zaina biyan kudin sa zaije yasah kudi koh POS ko transfer ko kuma yaje bankin yasah kudi a wannan account din
Kuma bawai atake zaka biya kudin da kaci a a da kadan kadan zakana biya harka biya dukka kudin da akebinka
Yadda zaka dubah repayment schedule naka shine
Kashiga https://www.nmfb.com.ng/repayment-schedule kana shiga zai budema wuri kamar haka inda zakasaBVN naka ko kuma account number da suka budema na Nirsal microfinance bank kana sawa zasuja naira ashirin acikin account dinka
Daga nan zasu nunama repayment schedule naka saikayi download nashi kaga yadda zaka biya kudin da sauran bayanai dalla dalla
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
1 Comments
Masha Allah
ReplyDelete