Yadda zaka samu certificate na CAC wato cooperate affairs commission da kanka a wayanka koh a computer
Me yasa zakayi Registration na cac
Shi CAC yanada matukar amfani fiyeda yadda mutum yake tunani saboda idan bakayi wannan registration dinba kuma zaka rasa abubuwa da yawa wani lokacimma zai iya kaika gidan yari idan case ya hadaaka da hukuma.
Ba kamar yadda mutane shuka daukabah cewa amfanin cac kawai shine don cika tallafi koneman bashin gwamnatin tarayya a a ba iya wannan bane amfaninsa amfaninsa yanada matikar yawa da saikayi zaka sani kadan daga ciki
Zaka iya samun bashin gwamnatin tarayya koh na jaha mai waya
Zaka iya samun bashin daga banki
Zaka iya samun tallafi kyauta daga gwamnati koh kungiyoyi
Zaka iya kare kanka dashi idan hukuma ta tambayeka shedar registan kasuwancinka
Zai bawa customers naka daman yadda dakai idan kuma wani ne kakeson kufara kasuwanci zai iya shiga ya dubah yaga saboda KYC know your customer
Idan kun lura zakuga wasu shagunan suna mannasa a bango idan sunyi saboda customers su gani
Dadai wasu abubuwa masu matukar amfani wanda inka shiga site din zaka ganewa idonka
Da farko idan kanason yin registan CAC akwai wasu hanyoyi kamar haka
Na farko zakaje office dinsu inkaso
Na biyu kaje cafe inkaso
Na uku shine wanda zakayi da kanka inzaka iya
Toh akan na ukun zamuyi magana insha Allah
Yaya zakayi Registration na cac da kanka a wayanka
Da farko zaka shiga https://www.cac.gov.ng/ home page zai budema saika shiga inda akasa online registration kamar yadda zaka gani a kasa
Kana shiga zai budema acan kasa zakaga inda aka rubuta register ta gefe saika taba zai budema wurin login amma kai tunda sabone bazaka taba nan bah saika dubah inda aka rubuta SIGN UP saika shiga
Kana tabaya zai budema inda zakayi register ma ana zaka shigar da bayanan ka bawai bayanan kasuwanci bah naka da kake amfani dashi zakasa
Sai kayi register ka tattabar da cewa kasa email mai amfani domin dole saikayi verify nashi
Idan kasa saikaje kan email din ka zaka message din saikayi verify nashi idan verified shine zai baka daman shiga wannan website din
Kana gama verified saikazo ga shiga wurin login domin kana login zai budema wurin kamar haka
Toh daga nanne zaka fara registration na CAC ka wato na kasuwancinka
Da farko saika taba kan NEW NAME RESERVATION anan zakasa sunan kasuwancinka
Saika sunan da kakeso guda biyu idan bakasamu dayanbah saika samu dayan sannan saika biya naira daribiyar sannan kayi
Idan ka cike duk bayanai saika generating na remita kabiya da katin bankinka basaikaje banki bah zaka iya biya da ATM dinka
Bayan ka biya zaka ganshi a pending sai sai an approved koh rejected sannan ka ganshi a reserved koh denied
Idan aka approved zaka cigaba da registration naka kenan domin ana nunama sunan ya samu don haka sai Registration da code din da suka turoma
Idan zaka fara registration zaka shiga inda aka rubuta reserved idan ka shiga sai start new registration with reservation code saika shiga kasa wannan code da aka baka domin cigabah da registration
Kana shiga zai bakah inda zaka cika bayanan ka na kasuwancinka saika fara cikawa
Kana gama cika bayanan kasuwanci ka sai kazo kan upload na document naka wanda akeso ka sa akwai abubuwa guda hudu da akeso kayi scanning ka daura
Akwai I,D card national I'D card koh voters card ko driver license
Sanna kwai sahannunka zakayi signing a takarda saika yi scanning ka upload
Sannan akwai passport naka wato photon ka zaka dauka ka tura
Sannan sai wasu document idan akwai bukata amma ba dole bane wannan ukun sune dole
Kana gamawa saika danna save and continue daga nan zai kaika inda zakaga duk bayanan daka cika saika dubah kaga ba kuskure idan kaga bah kuskure saikai submit nashi zaikaika inda zaka biya kudi
Shimadai ta remita zaka biya kudi adadin da akasa a wurin idan ka biya saikai submit kajira approved
Wannan bayanin gaba daya munyine akan business name wanda akwai wasu da dama bayanshi naga dai kaman munfi yin shine amma akwai saura sunkai biyar innaga toh saika dubah wanne yakamata kayi saika dubah home page inda zaka fara registration akwai wani PDF guidelines ne gaba dayansu tundaga farko har karshe saika dakko shi kana dubawa kanayi harka gama.
Allah ya bada sa a
©️ A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
8 Comments
I can not seen the message
ReplyDeleteWith message
DeleteSlm Don Allah PDF Nakeso Yanda Zakayi da Kanka Sabida Ni na Organization Dina Zanyi bana Business Name ba
ReplyDeleteJoin the telegram channel
DeleteWallahi naji dadin bayanin nan sosai
ReplyDeleteA bani link din telegram ko number whasapp mun gode sosai
ReplyDeleteNaji dadin bayanin Nan ngd
ReplyDeleteMasha Allah, Amma Taya mutum ze cire shi a kan paper
ReplyDelete