Yadda zaka dubah koh kasamu shirin NG-cares

 Yadda zaka dubah koh kasamu shiga mataki na gaba a shirin NG-cares 



Shirin NG-CARES shine na gwamnatin tarayya da kuma wasu kungiyoyi da nufin tallafawa yan Nigeria 

In ba amantaba kwanaki nedai aketa cike wannan shiri ta portal dinsu yanda ake cike dayawa toh yanzu sunfito wani step na gaba acikin shirin 

Wanda duk ya samu shirin na NG-CARES to zaije wannan matakin wanda baisamubah kuma bazaijeh bah 

Yadda zaka dubah koh kasamu shine 

Kashiga https://ngcaresbusiness.org/ saika shiga kazabi jaharka kamardai yadda ake cika abun toh idan ka zaba saika zo ka dubah abunda ka cike saika zabi inda aka rubuta GET VETTED 


Kamar yadda zaku gani a photon dake sama sa 

Daga nan zai budemah inda zakasa phone number ka ma ana lambar wayanka da kacike dashi daganan saika sa lambar a wurin 


Saika dannan kan submit daganan idan kasamu zai bunaman inda zaka cike bayananka dana kasuwancinka kusan step 7 ne zaka cika wata questionnaire saika cike dukkan wannan step din kai submit. 

Sannan wasu kuma ana tura musu message kai tsaye ta wayoyinsu don haka sai a saido ana dubawa.

Allah ya bada sa a

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

7 Comments

  1. PLS tayaya zan iya samun coordinators na yobe state??

    ReplyDelete
  2. Wadan da basu samu kuma ba? Ko zaayi bach by bach ne

    ReplyDelete
  3. This contains iPhones, iPads and gadgets running on the Android working system. Mobile gamers ought to merely access our site utilizing their browser and select the sport they wish to play. Both options are viable for gamers, and each have more advantages than disadvantages. When looking at at} every 소울카지노 thing although, we have to conclude that no obtain games are greatest way|the way in which} for free-play gamers to go.

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)