Sabon sanarwa daga bankin Nirsal microfinance Bank

Sabon sanarwa daga hukumar bankin Nirsal microfinance ga wanda suka cika tallafin bashin covid-19 Target credit facility. 




Related: Yadda zaka cika sabon tallafin NG-CARES


Sanarwan ta shafi wanda suka cika wannan bashin na farko kusan shekara biyu koh daya da suka wuce wato 2020/2021 TCF loan kuma wanda suka samu approved daga bankin na nirsal 

Bankin na sanar da duk wanda ya samu approved kuma bai samu kudi ya shigo account nasaba saboda account nada yayi karami yana TIER 1 ne kuma dole sai account yakasance yana TIER 3 

Don haka idan idan fa kasan account naka na banki yana TIER 1 ne toh kudin bazai taba shigabah dole sai yana TIER 3 sannan ne zaisamu daman shiga kuma idan ka maida shi TIER 3 din dole saika samu bankin Nirsal microfinance mafi kusa da kai ma ana na garinku ka gaya musu cewa kayi upgraded na account naka sananne zaka iya samun wannan kudin su shigo account naka 

Sannan duk wanda ya gagara yayi upgrade na account nasa daga TIER 1 zuwa TIER 3 to daga nan zuwa karshen watannab wato 31 ga watan JULY, 2022 shikenan damansa yakare da sukabashi daga nan zai zama invalidated

Don haka inkasan cewa account naka karamine toh kayi maza kaje kayi upgrade nasa zuwa TIER 3 sannan bayan kayi upgrade din ka ziyarci bankin Nirsal microfinance mafi kusa da kai domin sanar musu cewa kayi upgraded na account naka don haka su gyarama 

Allah yabada sa a 

Zaku iya shiga website na bankin Nirsal microfinance https://nmfb.com.ng 
Sannan haryanzu ana cika non interest loan na Nirsal microfinance kushiga nan Click here

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

0 Comments