Yadda zaka dubah koh kasamu loan din bankin Nirsal microfinance Non interest loan AGSMEIS, Household, SME.
Related: Nirsal microfinance bank continue disbursement of covid19 TCF loan
Sabon sanarwa daga bankin Nirsal microfinance bank
Kamar yadda mutane da yawa sukeso su bah koh sun samu yannan loan na bashi da bankin Nirsal microfinance bank suke bayarwa wanda baida kudin ruwa amma abun yana dan wahala koh ma nace baya yuyiwa amma kuma idan kanaso ka dubah na wanda aka cike TCF mai interest toh shi zakaje direct zuwa link ka dubah kaga shin kadamune koko baka samu bah
Toh shima non interest yanzu anyi direct link da zakaje kaga offer letter ka shin ka samune koko
Yadda zaka dubah shine da farko ka shiga https://nibloans.nmfb.com.ng/getofferletter kana shiga zai kaika kai tsaye wurin da zaka dubah offer letter ka saika taba ka zabi shin wane loan ne ka cika a ciki
AGSMEIS non interest
SME non interest
Household non interest
Idan ka zaba daga nan sai yatafi inda zaisa reference number nasa dama dai idan ba a mantaba shi non interest suna bada reference number lokacin da kazo cikeshi toh da wannan reference number dashi zakayi amfani ka dubah
Saka copy reference number kasa wurin ka kula wurin da zaka kofa kar kayi kuskure saika sa kana sawa saika danna submit button daga nan zai bayyanama wani hali kake ciki a wannan loan din
Allah ya bada sa a
✍️✍️✍️©️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya
4 Comments
Idan reference number na ya bata fa?
ReplyDeleteAslm ni na manta reference number yaya zanyi Kenyan?
ReplyDeleteTo no gaskiya namanta refence number na
ReplyDeleteNice one
ReplyDelete