Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayyana na TMAX
Related: INEC zata fara diban sabbin ma aikatan zabe na wucin gadi domin zaɓen 2023
Yadda zaka cika sabon tallafin Nirsal microfinance Bank na AGROGEOCOOP
Yadda zaka hana wayanka kona yaranka ko wanni naka kallon batsa ta internet ƙwata ƙwata
Shidai tallafin na TMAX tallafine da gwamnati ta kawo domin cigaban alumma musamman matasa ta fannin sana oi sannu da sauransu domin rage talauci a tsakanin alumma
Za ayiwa mutane dubu goma sha biyar training a cikin jahohi bakwai wato bawai kowace jaha bane takeda daman da zasu samu shiga cikin wannan shiri ba akwai wasu jahohi kamar haka
Lagos,
Ogun,
Edo, Enugu,
Kaduna,
Nasarawa da
Gombe,
Sube kadai jahohinda zaka iya shiga wannan shiri sannan in an gama wannan shiri akwai wani abu da za abayar amma faa ga wanda kadai suka haye wasu matakai daga ciki akwai zuwa karatu amsa wasu assignment dadai sauransu
Sana oin da zaka iya koya aciki sun haɗada
ICT
Automobile
Furniture Works
Welding & Fabrication
Plumbing & Fittings
Tiling & Interlocking
Electrical Installation
Solar Installation & Maintenance
Air Conditioning & Refrigeration Repairs
Photography & Cinematography
Tailoring/Fashion Design
Beauty Care & Cosmetology
Leather Works
Agripreneur / Agro-Packaging
Sannan ƙa idojin da ake buƙata kafun ka cike sune
Dole yakasance shekaru karsu wuce 18-35
Dole yazama kana state din da akasa
Dole ka samu halartan dukkan karutun
Dole ka iya karanta da kuma rubutu da turanci
Sannan akwai abunda za abayar kamar yadda nayi magana a sama amma sai wadanda suke zuwa karatu kuma suke ƙokari a aji sannan suke amsa assignment daidai wato na ƙarshe da aka basu.
Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin na TMAX
Da farko kabi wannan link din https://tmax.ng/ kana shiga saika taba kan inda kaga an rubuta Apply kamar yadda zaku gani a photon dake kasa
Zaikaika inda zaka cika form kasa sunanka da email da jaha sannan ka creating na password da zakana login dashi
Sannan wurin zaban jaha idan kaga ba jaharka a ciki toh ka jira zuwa gaba saboda ana bi a hankali domin shirin yananan har ƙarshen shekarannan insha Allah
Allah ya bada sa a
©️✍️✍️✍️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
1 Comments
Musa Mahmud Abubakr
ReplyDelete