Yadda zaka dubah koh kasa aikin ƙidaya wato population and housing census wanda za ayi a wannan sabuwar shekara ta 2023
Hukumar NPC wato National population commission NPC sun fara fitarda shortlist na mutanenda suka samu gurbin aikin ƙidaya zuwa mataki na gaba,
inba a mantaba a kwanakin bayane dai hukumar ta buɗe shafin ɗiban ma aikata na wucin gadi wanda zasuyi aikin ƙidaya na shekarar dubu biyu da ashirin da uku wato 2023
Yadda zaka dubah koh kasamu aiki ƙidata wato NPC
Da farko kashiga portal dinsu wato https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ kana shiga zai budema shafin nasu saika dubah inda akasa check application status kamar yadda zaku gani a photon dake kasa
Kana taɓawa zai kaika inda zakasa application number ɗinka wanda aka baka yayin cikewa saika sa a wurin kamar yadda zaku gani a photon dake kasa
Kanasa application code naka saika danna inda aka rubuta proceed kana dannawa zai nunama shin kasa mune koko baka samu bah kamar yadda zaku gani a photon dake kasa
Toh kana gani shikenan kasan matsayan ka shin kasamu e koh baka samu bah zaka iya ganin pending wanda haryanzu anakan abun kenan idan kaga approved kuma to shine anyi approved na application dinka
Sannan akwai list na PDF da aka sake na jahohi daban daban wanda zamusa wannan list din da mukedashi a cikin telegram channel namu koh shiga nan domin samun PDF din Telegram channel insha Allah zamu sa su aciki
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya koh gyara.
2 Comments
Yanzu inmutum code naci ya zayyi ya gansu
ReplyDeleteWhen a data quality assurance start training and where is the center of borno Aplicat
ReplyDelete